UTHMAN IBN AFFAN ACADEMY (JIBWIS) RISHI. UTHMAN IBN AFFAN ACADEMY (JIBWIS) RISHI.

UTHMAN IBN AFFAN ACADEMY (JIBWIS) RISHI.

Addini Nasiha ne

💖 Fan Favorite
Earned: No!
UTHMAN IBN AFFAN ACADEMY (JIBWIS) RISHI. would earn this badge after successfully capturing the hearts of many.
💖
Always On
Earned: No!
UTHMAN IBN AFFAN ACADEMY (JIBWIS) RISHI. would earn this badge after staying active at least once, within the last 7 days.
🔥 Hot Right Now
Earned: No!
UTHMAN IBN AFFAN ACADEMY (JIBWIS) RISHI. would earn this badge whenever this portfolio gets a lot of visits within the last 7 days.
🔥
💬 People Magnet
Earned: No!
UTHMAN IBN AFFAN ACADEMY (JIBWIS) RISHI. would earn this badge after initiating or receiving up to 3 meaningful chats within the last 7 days.
💬

Uthman Ibn Affan Academy makaranta ce da a yanzu haka suke da tushe a garin Rishi, karamar hukumar Toro, jihar Bauchi.
Makaranta ce da ta shahara wajen bada tacaccen ilimin addinin Muslunci kamar yadda Annabi Muhammad (SAW) ya zo da shi daga ubangijin halittu, amma a kan fahimta da fassarar wadanda suka rayu tare da shi (magabata na farko), kuma ta na bada wannan ilimin ne a kowane mataki na rayuwar dan-adam (nursery, primary, secondary, da higher islamic).
Wannan makaranta shahararriya ce a yankin toro wajen ilimantar da yara, manya, da kuma tsofi ilimi da tarbiyya ta addinin muslunci. Sannan ta na da bangarori daban-daban (bangaren islamiyyah, hadda, matan aure, muhadarãt, da sauransu).
Sannan muna gabatar da karatuttuka a kowane rana daga ranakun sati. Bugu-da-qari, muna koyar da ilimi na zamani (boko) a matakin primary, inda ake koyawa dalibai yadda za su tunkari kowane irin qalubale na rayuwa kuma su samu mafita cikin sauqi da yardar Allah.

Kamar yadda makarantar ta shahara wajen koyar da alqura'ani da sauran ilmomi, haka ta shahara wajen samar da limaman Juma'ah, malamai masu karantarwa, kwararru a fannin sana'a da na'ura mai kwakwalwa.
Bayan haka, muna shirya daurori na ilimi a qarshen kowane wata, tare da ba da shedar kammala ita wannan daura din da abubuwan da mutum ya koya a ciki (certificates).

3+
Partners
3+
Projects Done
500+
Happy Students
10+
Events Attended
Collections 0
Premiums 1
Openings 0
This section showcases our past projects, products, designs, and creative works.

Contact Us

Rishi, Toro LGA, Bauchi State, Nigeria

0803 236 9208

uthmanibnaffanacademyjibwisris@gmail.com

Message us here instantly!